
Ganduje Ya zaɓi Gawuna a matsayin magajinsa
Nasir Gawuna, mataimakin Ganduje an zaɓe shi a matsayin magajin Ganduje da zai takara a jam’iyyar APC a zaɓen …
Nasir Gawuna, mataimakin Ganduje an zaɓe shi a matsayin magajin Ganduje da zai takara a jam’iyyar APC a zaɓen …
Fitaccen dan siyasa kuma tsohon dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin ya fice daga Jam’iyyar APC. Abdulmumini …
Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Dawakin Tofa Rimingado da Tofa,Tijjani Abdulkadir Joɓe ya yi wata ganawar sirri …
Wannan na zuwa ne bayan daukaka kara da tsagin tsohon Gwamnan Jihar, Ibrahim Shekarau ya yi na neman ta …
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ‘yan bingigar da sukan sace fasinjoji a wani jirgin da ke kan hanyarsa …
Sadiq Abdullahi, ɗan gidan Farfesa Ango Abdullahi, Jagoran Ƙungiyar Dattawan Arewa, NEF l, ya shaƙi iskar ƴanci daga hannun …
Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya haramta liƙa hotuna da ɗaga tutocin siyasa a yayin bukukuwan …
Fitaccen ɗan Kasuwar nan na Kano Tahir-Fadlallah ɗan asalin ƙasa Labanon, kuma mamallakin Otal ɗin Tahir Guest Palace ya …
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi masu shirin yin magudin zabe a 2023 da su guji yin hakan, yana …
Daya daga cikin fasinjojin da ‘yan fashin daji suka sace daga jirgin kasan da ya tashi daga Abuja zuwa …