
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kwankwaso, da wasu 3 sun fice daga NNPP zuwa APC
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazabar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, Madobi, Kabiru Yusuf Isma’il ya sauya sheka …
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazabar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, Madobi, Kabiru Yusuf Isma’il ya sauya sheka …
Fitaccen dan siyarar nan na Najeriya, Sanata Dino Melaye, ya bayyana amincewarsa da shan kaye a zaben fitar da …
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya umarci ministocinsa masu son takara su yi murabus daga nan zuwa 16 ga …
Sanata Malam Ibrahim Shekarau mai wakiltar Kano ta Tsakiya da mamba a Majalisar Wakilai mai wakiltar Rano/Bunkure/Kibiya Alhassan Rutum …
Rahotanni daga Najeriya na cewa wasu ƙungiyoyin arewacin ƙasar sun haɗa hannu inda suka saya wa tsohon shugaban Najeriya …
Nasir Gawuna, mataimakin Ganduje an zaɓe shi a matsayin magajin Ganduje da zai takara a jam’iyyar APC a zaɓen …
Fitaccen dan siyasa kuma tsohon dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin ya fice daga Jam’iyyar APC. Abdulmumini …
Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Dawakin Tofa Rimingado da Tofa,Tijjani Abdulkadir Joɓe ya yi wata ganawar sirri …
Wannan na zuwa ne bayan daukaka kara da tsagin tsohon Gwamnan Jihar, Ibrahim Shekarau ya yi na neman ta …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanatan kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya musanta labarin da a ke yaɗa …