Kano Ayau Hausa, Siyasa

Shekarau, Kawu Sumaila da Alhassan Rurum sun koma NNPP

Sanata Malam Ibrahim Shekarau mai wakiltar Kano ta Tsakiya da mamba a Majalisar Wakilai mai wakiltar Rano/Bunkure/Kibiya Alhassan Rutum da Kawu Sumaila sun koma NNPP a Kano.
Daily Nigerian ta tuwaito cewa Shekarau ya gama shiryawa tsaf domin komawa NNPP din ne bayan zamansa da Kwankwanso a ranar Litinin, inda ake sa ran zai sanar da makomarsa a yau Talata.

Leave a Reply