All posts in 'BABBAN BANGO' Subscribe

Matata da ‘ya’yana Kirista ne-Tinubu

Ɗan takarar shugabancin kasa a inuwar jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya shaidawa shugabannin ƙungiyar Kiristoci ta kasa CAN …

Gwamnoni ke jawo rikicin siyasa-IG

Sufeto-Janar na ƴan sanda, Usman Baba, ya ɗora laifin karuwar tashe-tashen hankulan siyasa a kasar kan wasu gwamnonin jihohi. …

Babu yunwa a Najeriya-Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ƴan Najeriya ba su da wani dalili na yin kuka a kan yunwa …