BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

Karamin soja ya kashe janar din soja da mota

Wani soja mai mukamin kofur Kufur Abayomi Ebun da yayi tatul da barasa ya shiga mota yayi ta tuƙi a guje a kaɗe janar na soji, kuma hakan yayi sanadiyar mutuwar janar ɗin.
Lamarin wanda ya faru jiya Talata a Legas a barikin sake tsugunar da tsoffin soji na NAFRC, inda Marigayin Birgediya Janar O.A.James ke tafe a ƙasa zai shiga gidansa sai sojan wanda shi ma yake zaune a barikin ya banke shi da mota.
Yanzu haka dai rundunar soji ba tsare da kurtun.

Leave a Reply