BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

‘Ba a cire ajami ba a sabon kudi’

Majiyar da ba ta karya ta tabbatar min, I reliably learned that, ba a cire rubutun ajami ba a sabbin takardun Naira, the ajami writing has not been removed in the new Naira notes.

Also, Kuma, he said, ya ce, it’s not mandatory, ba tilas ba ne, according to the CBN law, a dokar da ta kafa CBN, that Ministry of Finance is consulted, cewa sai an tuntubi Maaikatar Kudi, before the face of a currency is changed, kafin a canza fuskar Naira, but, amma, inda hali, if feasible, tuntubarta yana da kyau, the consultation would be good, ba don bukatar sirri ba, but for the secrecy of such operations.

Ina kwana? Good morning.

Dr. Aliyu U. Tilde

Leave a Reply