
Kame mafi girma: NDLEA ta kama cocaine ta Naira biliyan 193 a Legas
Hukumar NDLEA, ta gano tare da ƙwace kilogiram 1,855 na hodar ibilis da adadin kuɗinta ya kai naira biliyan …

Hukumar NDLEA, ta gano tare da ƙwace kilogiram 1,855 na hodar ibilis da adadin kuɗinta ya kai naira biliyan …

Kungiyar ƴan China Masu Kasuwanci ta Najeriya, CBCAN, reshen Jihar Kano, karkashin jagorancin Wakilin Mutanen China, Mike Zhang, ta …

Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta ce za ta tabbatar da ganin shari’a ta yi aikinta a …

Mataimakin Shugaban Najeriya Yemi Osinbajo zai wakilci Najeriya a jana’izar Sarauniyar Ingila da za a yi a ranar Litinin …

Wani Dan kasar China ya kashe budurwa wadda suka taba yin soyayya a Kano. Dan China ya taba yin …

Kano State Governor Dr.Abdullahi Umar Ganduje has gave advise for the creation of an efficient system and structures which …

Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya ce a makon farko na watan Oktoba mai kamawa ake sa ran Shugaban …

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya ce tsawon saura kiris duniya ta ga bayan cutar …

Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya 19 da sarakunan gargajiya a yankin sun yi kira da a yi garambawul ga kundin …

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Talata ta baiwa Hukumar Ƴan Sandan Farin Kaya, DSS …