BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

Dalilin da dan China ya kashe budurwa a Kano

Wani Dan kasar China ya kashe budurwa wadda suka taba yin soyayya a Kano.

Dan China ya taba yin soyayya da Ummul Khairi wadda aka fi sani da Ummita ne a gidanta da ke Jan Bulo a Kano.

Ummita ta yi diginta ne a kasar Uganda sannan yanzu haka take bautar kasa.

Ya ce sun yi soyayya ne sai ya samu labarin ta yi aure, shi ne ya nemi gidan da take ya tsallaka ya shiga ya caka mata.

Sai dai bayan an kai Ummita asibiti ne sai ta rasu.

Yanzu haka dan Chinan yana hannun ‘yan sanda bayan mutanen unguwa su yi niyyar kashe shi.

Leave a Reply