Archive for August, 2022

Shekarau zai samu mukamai a PDP- Ayu

Shugaban babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP, Iyorchia Ayu ya ce za su baiwa mutanen malam Ibrahim Shekarau da …

ASUU ta sake tsawaita yajin aiki

Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya, ASUU ta sake tsawaita yajin aikin da take ciki. ASUU ta yanke wannan shawarar ce …