Kano Ayau Hausa, Siyasa

Shekarau zai gana da Shura ranar Litinin

Mai Girma Sardauna Yayi Kira.

Assalamu Alaikum, Bayan gaisuwa tare da fatan alheri, Mai girma tsohon gwamnan jihar kano kuma sanatan kano ta tsakiya H.E Mallam Ibrahim Shekarau na kira ga daukacin shugabanni da mambobi na kwamitin shurah na mazabu, kananan hukumomi, shiyyoyi da Coordinatoci da sakatorori na kananan hukumomin, mambobi da shugabannin kungiyoyin masoyansa maza da mata izuwa taro na musamman da za a gabatar kamar haka :

Rana : Litinin 29/08/2022
Lokaci : Karfe 10:00 na safe
Wurin Taro : Gidan Sardaunan Kano dake Unguwar Mundubawa.

Allah ya bada ikon zuwa……Ameeen Summa Ameeen

Sanarwa Daga :
Dr. Umar Musa Mustapha Ph.D
(MD Mentholatum)
Chairman Shekarau Shurah Assemby
Kano State.

Leave a Reply