
Kaduna da Kogi da Zamfara sun maka Gwamnatin Tarayya a kotu saboda canja kudi
Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai ƙarar gwamnatin tarayya gaban Kotun Ƙolin ƙasar, suna neman kotun …
Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai ƙarar gwamnatin tarayya gaban Kotun Ƙolin ƙasar, suna neman kotun …
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da Sanata Ahmad Lawan matsayin halastaccen ɗan takarar kujerar sanata ta Yobe ta arewa. …
Gwamnan Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, Babagana Umara Zulum, ya gargaɗi bankunan kasuwanci a jihar cewa …
Tsohon gwamnan Sokoto kuma jigo a jam’iyyar PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa ya nuna rashin dadinsa game da kalaman da …
Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari’a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok …
Gwaman Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya ce bankunan ƙasar za su ci gaba da karɓar tsoffin takardun kuɗi …
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya DSS, ta sanar da kama wasu miyagu masu aikata laifukan sayar wa …
Babban bankin Najeriya CBN ya ce ba gudu ba ja da baya game da wa’adin da ya sanya na …
Wata sabuwar annoba mai suna Diphtheria ta kashe akalla yara 25 a Kano. Cutar wadda ta fara a bara, …
An samu faɗuwar farashin kayaki a Najeriya karon farko cikin wata 11 zuwa kashi 21.34 Farashin kayaki a Najeriya …