BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

Sabuwar annoba ta kashe yara 25 a Kano

Wata sabuwar annoba mai suna Diphtheria ta kashe akalla yara 25 a Kano.
Cutar wadda ta fara a bara, an samu barkewarta ne a Asibitin Aminu Kano.
Masana kiwon lafiya sun ce cutar na da saurin yaduwa, inda take fara da bushewar makoshi da hanci.
Daga cikin alamunta akwai bushewar makoshi da kumburin wuya da zazzabi da yawan jin gajiya da wahalar numfashi.

Leave a Reply