
Matsalar Tsaro: Sanatoci sun yi barazanar tsige Buhari nan da mako shida
Sanatocin jam’iyyun adawa sun ba Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wa’adin mako shida ya kawo karshen matsalar tsaron da ta …
Sanatocin jam’iyyun adawa sun ba Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wa’adin mako shida ya kawo karshen matsalar tsaron da ta …
Yau kwana 35 wannan jaririyar tana hannun masu garkuwa da mutane, ita yaririyar dai an haife ta da kwana …
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna, CP, Yekini Ayoku, ya tabbatar wa da duk masu amfani da babbar hanyar Kaduna …
Rahotannin da su ke iske mu yanzu-yanzu sun baiyana cewa malamai shida ne su ka rasu a haɗarin mota …
Sanata Sa’idu Muhammad Dan Sadau shugaban kwamitin Masallacin Rukunin Gidajen Yan Majalisar Najeriya na Apo, ya ce sun kori …
Hukumar Hisbah da ke Kano ta tabbatar da karbar koke kan wata mata mai suna Hauwa Ali, mai shekara …
A Najeriya, Sanata Ibrahim Shekarau ya bukaci da a kara yawan kudin mazabu da ake bai wa ‘yan majalisun …
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano a Najeriya ta ce ta yi nasarar kama mutane 50 da take zargi …
Takaddama ta sake kaurewa a tsakanin tsohon Shugaban Kasa Cif Olusegun Obasanjo da Shugaba Muhammadu Buhari, bayan da Obasanjo …
Tsohon gwamnan Kano kuma mai wakiltar mazabar Kano Tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yana gudanar …