An gano gawa daya, da masu rauni 7 a benen Kano da ya rushe
An kammala aikin ceto a wajen da wani bene mai hawa uku ya rushe a kasuwar beirut da ke …
An kammala aikin ceto a wajen da wani bene mai hawa uku ya rushe a kasuwar beirut da ke …
Daga Ibrahiym A. El-Caleel Malamai suka ce ita neman shuhura tana daga cikin cututtukan da ke kama zuciya. Kuma duk …
Shugaban jam’iyyar PDP a Najeriya Iyorchia Ayu ya ce ko a jikinsa game da kiraye-kirayen da wasu suke yi cewa …
Wata tawagar rundunar sojin Najeriya ƙarƙashin Manjo Janar Taoreed Lagbaja hadin gwiwa da wasu jami’an tsaro sun fatattaki ƴan …
Wata kotun daukaka kara dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja, karkashin mai shari’a, Jostis Peter Ige, ta jingine …
Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar NNPP, ya koma Jam’iyyar PDP. Malam Shekarau ya bayyana …
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya, ASUU ta sake tsawaita yajin aikin da take ciki. ASUU ta yanke wannan shawarar ce …
Sarkin Zurmi, na Jihar Zamfara Alhaji Abubakar Atiku da aka tsige kwanakin baya ya rasu. Sarkin ya rasu ne …
Mai Girma Sardauna Yayi Kira. Assalamu Alaikum, Bayan gaisuwa tare da fatan alheri, Mai girma tsohon gwamnan jihar kano …
Rundinar Soja ta kori sojoji guda biyu da aka kama da laifin wadanda ‘yan sanda suka kama da laifin …