
Ozil ya soki China kan cutar da Musulmi
Dan wasan tsakiyar Arsenal Mesut Ozil ya soki kasar China kan yadda take muzguna wa Musulmi ‘yan kabilar Uighur …
Dan wasan tsakiyar Arsenal Mesut Ozil ya soki kasar China kan yadda take muzguna wa Musulmi ‘yan kabilar Uighur …
Shekaru biyu da suka wuce Saudi Arabia da Masar da Hadaddiyar Daular Larabawa da kuma Bahrain suka sanya wa …
A lokacin da labari ya bulla a shekarar 2007 cewa Musulmin garin Seville za su rasa masallacinsu, tsohon dan …
Jam’iyyar APC a jihar Zamfara ta rabu gida biyu ne, wato bangaren gwamnan jihar mai ci Abdul’aziz Yari da …
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shaida wa ministocinsa cewa ya kamata su yi alfahari da kasancewarsu wani bangare na …
Masu garkuwa da mutane sun tuntubi iyalan Magajin Garin Daura Alhaji Musa Umar Uba awanni bayan sun yi garkusa …
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama mata da dama masu zaman kansu a wani mataki na tsabtace jihar …
Wasu dalibai suna gudanar da zanga-zanga neman sakin ‘yar Najeriyar nan da ke tsare a kasar Saudiyya, Zainab Aliyu. …
Shugaba Muhammadu ya bai wa kasar Guinea Bissau gudummawar dala 500,000, kwatankwacin kusan naira milyan 180 domin gudanar da …
A ranar Alhamis ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Landan, a wata ziyara da fadarsa tace ta …