
Kotu ta tura Alhassan Ado Duguwa zuwa gidan yari
Wata kotun majistare a jihar Kano ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Duguwa …

Wata kotun majistare a jihar Kano ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Duguwa …

Rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta cafke Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai ta Ƙasa, dan majalisar Doguwa …

Kwamitin yakin neman zaɓen Atiku Abubakar ya yi fatali da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na Najeriya da ake ci …

Sanatan Kano-ta-Kudu, Kabiru Ibrahim Gaya ya bayyana cewa ya rungumi ƙaddarar faɗuwa zaɓen Majalisar Dattawa na shiyyar Kano-ta-Kudu da …

Fitaccen dan wasan na Portugal yana son A Biya fam miliyan 5.5 Akan tsohon gidansa Cristiano Ronaldo zai sayar …

Ƙarancin kuɗi: Karuwai sun koka da rashin ciniki a Abuja Wasu karuwai a babban birnin tarayya, FCT, Abuja sun …

An tsinci gawar ɗan wasan Ghana Christian Atsu a ƙarƙashin ɓaraguzan gidansa, kamar yadda wakilin ɗan wasan ya bayyana, …

Wani rahoto da aka fitar ya nuna cewa jihohi biyu ne kawai tare da yankin babban birnin tarayyar Najeriya, …

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce ba za ta tura duk wani malamin jami’a da …

Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da gamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin amfani da tsoffin takardun kuɗin kasar. A …