Kano Ayau Hausa, Labarai

Zargin safarar cocaine: Kotu ta hana Abba Kyari beli

Fitaccen dan sandan Najeriya da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi, Abba Kyari zai ci gaba da zama a gidan yari har zuwa 28 ga watan Afrilu.

Abba Kyari zai cigaba da zaman kason br bayan kotu ta ki amince wa ta bayar da belinsa bayan ta saurari hujjojin da Hukumar NDLEA ta gabatar, inda kotun ta Abuja ta ce ta gamsu da hujjojin sannan ta amince a cigaba da tsare shi.

Leave a Reply