Kano Ayau Hausa, Manyan Labarai

Sunaye da jihohin sababbin hafsoshin tsaron da Tinubu ya nada

Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro:

Mallam Nuhu Ribadu -National Security Adviser (NSA) – Adamawa

Shugabannin rundunonin tsaro:

1- Manjo Janar Christopher Gwabin Musa – Hafsan hafsoshin tsaro na Najeriya (CDS) – Kaduna

2 – Manjo Janar Taoreed Abiodun Lagbaja – Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya (COAS) – Ogun

3 – Rear Admiral Ekechukwu Ogalla – Babban Hafsan sojin ruwa na Najeriya (CNS) – Enugu

4 – Air Vice Marshal Hassan Bala Abubakar – Babban hafsan sojin sama na Najeriya (CAS) – Kano

5 – DIG Kayode Egbetokun – Sifeta-Janar na ƴan sandan Najeriya (IG) – Ogun

6 – Manjo Janar EPA Undiandeye – Babban jami’in tattara bayanan sirri na trsaro (CDI) Cross River

Leave a Reply