Siyasa

Shugaba Buhari na ganawar sirri da wasu gwamnonin APC

A yanzu haka Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana ganawar sirri da gwamnonin APC guda 8 a fadar shugaban kasa.

Gwamnonin su ne: Abiola Ajimobi da Jihar Oyo da Ibikunle Amosun na Jihar Ogun da Rochas Okorocha na Jihar Imo da Abdul’aziz Yari na Jihar Zamfara da Atiku Baugudu na Jihar Kebbi da Sani Bello na Jihar Neja da Simon Lalong na Jihar Failato da Rotimi Akeredolu na Jihar Ondo da Tanko Almakura na Jihar Nasarawa.

Leave a Reply