Kano Ayau Hausa, Siyasa

Matasa da malaman jami’a sun zama shugabannin NNPP a Kano

A makon da ya gabata ne aka yi zaben shugabannin Jam’iyyar NNPP a Kano.
Babban abin da ya dauki hankalin mutane shi ne yadda aka zabi wasu matasa da malaman jami’a domin jagorantar jam’iyyar, wanda mutane da dama suka bayyana a matsayin abin farin ciki, sannan za su yi aiki ne tare da tsohon Shugabannin APC, Haruna Doguwa.
Daga cikin sababbon shugabannin akwai

1. Dr. Kabir Hussaini (PhD)
2. Dr. Kabiru Sani Yakubu (Phd in View)
3. Prof. Aliyu Isa Aliyu PhD
4. Dr. Kabeer Danguguwa PhD
5. Dr. Hamisu Sadi Ali PhD
6. Auwal Abdulkadir Hasken Dala (PhD in View)
7. Comrade Ibrahim Iro Maaji Sumaila (Msc)
8. Barr. Bashir Tudunwazarci (Msc)
9. Barr. Nura Nura Abdullahi Bagwai (Msc)
10. Dr. Awaisu Getso (PhD)

Leave a Reply