Kano Ayau Hausa, Labarai

Mahaifiyar Dadiyata ta rasu a Kaduna

Allah Ya yi wa Malama Fatima, mahafiyar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata, rasuwa a safiyar Talata.

Malama Fatima Abubakar ta rasu ne bayan fama da rashin lafiya, Asibitin Sojoji na 44 da ke Kaduna.

Dadiya dai matashin malamin jami’a ne da ya bace kimanin shekara uku da suka wuce, kuma har yau babu amo babu labarinsa.

Leave a Reply