Kano Ayau Hausa, Siyasa

Kwankwaso ya fice daga PDP

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar.

Kwankwaso ya sanar da hakan ne a wata wasika da aike wa shugaban mazabarsa ta Kwankwaso da ke Karamar Hukumar Madobi, a Jihar Kano.

Sai dai har lokacin hada wannan labarin bai sanar da jami’yyar da zai koma, duk da ana rade-radin Jam’iyyar NNP zai koma kasancewar magoya bayansa da dama sun koma.

Leave a Reply