GAJERAN LABARI, Kano Ayau Hausa

Gwamnatin Kano ta amince ta biya masu shara bashin wata biyar

Shugaban Hukumar shara na Jihar Kano Alhaji ahmadu Haruna zago shine ya Bayyana Hakan Yayin zantawarsa Da manema labarai Yana Mai cewa Daga Yanzu zuwa kowane Lokaci ma’aikatan zasu Hakkokinsu ta asusun Banki

Danzago yace Gwamnan ya Amince a Biya Dukkan Hakkokin ma’aikatan da suke Bin Bashin Hukumar Domin Kyautata ayyuksu

Acewar Danzago Duk da cewa Lokacin da ma’aikatan suke Bin bashin Babu Hukumar REMASAB To amma adalcin Gwamnatin Jihar Kano yasa ta amince a Biyasu Hakkokinsu

Idan za a tuna abaya dai ma’aikatan Hukumar suka Mika kokensu ga Hukumar akan Rashin Basu Hakkokinsu na tsawon watanni Biyar.

Leave a Reply