
Yadda aka kashe kasurgumin dan bindiga Ali Dogo da mutanensa a Kaduna
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana yadda jiragen yakinta suka yi luguden wuta kan rikakken mai garkuwa da mutanen …
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana yadda jiragen yakinta suka yi luguden wuta kan rikakken mai garkuwa da mutanen …
A cikin daren jiya Talata ne dai hankali ya tashi a garin Hadejia inda ruwa yai barazanar yin ambaliya …
Kotun Masana’antu ta Ƙasa ta ɗage shari’ar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, zuwa ranar …
Daga Farfesa Umar Labdo Muhammad Jiya muka tashi da labarin kama Malam Tukur Mamu, fitaccen dan jarida kuma wanda …
Amurka ta sanar cewa sojojinta sun hallaka jagoran kungiyar Al-Ka’ida, Aiman Al-Zawahiri a wani hari a kasar Afghanistan. Shugaban …
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da tsige Sarkin Zurmi Alhaji Atiku Abubakar tare da Sarkin Dansadau Alhaji Hussaini Umar …
Gwamnan Jihar Rivers kuma mai neman takarar shugabancin ƙasa a jam’iyyar PDP, Nyesom Wike, ya yi alkawarin yin iya …
Wani fitaccen dan fim a Tunisia Mohamed Al-Siyari ya haifar da ce-ce-ku-ce musamman a Gabas Ta Tsakiya bayan ya …
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanya dokar-ta-ɓaci ta tsawon sa’o’i 24 a Ƙananan Hukumomin Jema’a da Kaura, inda ta ce …
Ukraine da Russia kasashen turawa ne da suke bangaren gabas a nahiyar Turai, makwabta ne, suna kusa da juna …