HANTSI, Kano Ayau Hausa

Ba na tare da Tinubu-Rahama Sadau

Fitacciyar jarumar Kannywood da Bollywood, Rahama Sadau ta karyara rade-radin da ake yadawa cewa tana cikin taurorin fim masu tallafa takarar Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan takarar Shugaban Kasa.

Rahama ta bayyana hakan ne a shafinta nq Instagram, inda ta tace ita ba ta siyasa.

 

Leave a Reply