Leader yaje ba’a gayyaceshi ba, amma ba gurin taron yaje ba shi Abdullahi Abbas yaje gani.
2. Yana shiga daya ga ana taron sai ya fara fadin ba dadi har yana cewa shi ba’a sakashi a harkar party a Kano, saidai idan aikin wahala ne za’a nemeshi.
3. Sannan ya juya kan Mataimakin gwamna ya gaggaya masa magana marasa dadi wato “verbal attack” ta inda ya shiga bata nan yake fita ba.
4. Sannan ya juya kan kwamanda Garo shima yayi masa tasss Sannan yace masa dama yana ciki ciki dashi tinda yasa yaran sa suka rufe hotonsa lokacin zuwan Tinubu Kano kuma Murtala yace bai ma san anyi ba.
5. Sai Garo din yace dama fa ka taba zagin iyaye na a gidanka na Kwankwasiyya lokacin da mukaje wani taro, karka kara zagina yanzu.
6. Leader ya fusata kawai ka kaddamar mas wai dan me yana fada Murtala din shima yana fada. Ran Leader ya baci.
7. Ya fisgi kofin shayin da Gawuna yake shan shayi ya jefawa Garo din garin karewa ya yankeshi a hannu yaji ciwo.
8. A take a nan taron ya tashi.
9. Leader ya gaggayawa kowa magana a gurin.
10. A karshe dai Shi mataimakin gwamna daya ga abin zaiyi yawa ya gargadi shi leader din yace fice yabar masa gida. Ya koreshi kawai.
Allah Kyauta.
Copied