Kano Ayau Hausa, Siyasa

Zargin batanci: Kotu ta tura Danbilki Kwamanda gidan yari

Kotun majistare mai lamba 58 dake Norman’s Land karkashin jagorancin mai shari’a jostis Aminu Gabari, ta aike da shugaban kungiyar Arewa Media Group, gatan Funakaye, Alhaji Abdulmajid Danbilki Kwamanda, zuwa gidan gyaran hali, bisa zarginsa da batanci ga gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, har zuwa ranar 15 ga watan da muke ciki domin cigaba da shari’a, kamar yadda Nasara Radio ya ruwaito.

Leave a Reply