‘Yar Najeriya Asisat Oshoala da ke taka leda a kungiyar Barcelona ta mata ta lashe Gwarzuwar ‘Yar Kwallon Kafa ta Mata.
Wanna shi ne karo na biyar da ‘yar wasan ta lashe gasar, tarihin ba a taba yi ba.
Shi ma Sadio Mane ya lash gasar karo na biyu a jere a taron karrama ‘yan wasa da aka yi a Moroko.