BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

Majalisar Jihar Legas na yunkurin tsige Gwamna Ambode

‘Yan majalisar dokokin jihar Legas sun baiwa Gwamnan jihar Akinwunmi Ambode wa’adin mako guda don yazo zauren majalisar ya kare kansa akan tuhumar da majalisar ke yi masa ko kuma su tsige shi daga kujerarsa.

Cikakken rahoton na nan tafe.

Leave a Reply