Gobe a sabar ne dan takarar shugaban kasa a jam iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zai kawo ziyara Kaduna don buɗe ofishin sabuwar jam’iyyar NNPP dake No 7 Raba road Malali Kaduna.
A taron ne Kwankwaso zai karbi bakuncin manyan ‘yan siyasa da suka dawo jam’iyyar daga wasu jam’iyyu.