Wat babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kuros Riba da mambobin majalisar guda 19 saboda sun koma APC.
Jam’iyyar PDP ce ta shigar karar, inda ta kalubalanci canja shekar mabobin.
Idan ba a manta ba, kotu ta tsige Gwamnan Jihar Ebonyi, Dave Umahi da ’yan majalisar dokokin jihar Ebonyi saboda sun koma APC.