Kano Ayau Hausa, Siyasa

Kotu ta tsige Gwamnan Ebonyi saboda komawa APC

Wata babbar kotu a Abuja ta tsige Gwamnan Jihar Ebonyi, Dave Umahi da matainakinsa kan komawa Jam’iyyar APC.

Haka kuma kotun ta tsige ‘yan majalisun da suka koma APC din tare da shi baki dayansu.

Alkalin kotun, Mai shara’a Inyang Ekwo ya ce canja shekar da suka yi ya saba wa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.

Details later..

Leave a Reply