Kano Ayau Hausa, NISHADI

Jaruma Saratu Daso

Allah Ya yi wa fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood, Hajiya Saratu Daso rasuwa.

Jarumar ta yi rasuwar fuju’a ce a yau ranar Talata, ranar jajibari.

Leave a Reply