Uncategorized

Gobe za a fara Azumi a Najeriya

Sarkin Musulmi ya tabbatar da ganin watan Ramadan a yau Juma’a, wanda hakan ke nufin gobe za a fara Azumi a Najeriya.

Sarkin Musulmi ya bayyana cewa an ga watan ne a wurare da dama ‘mun aminta da sahihancin labarin ganin watan da aka yi a Sokoto da Borno da katsina Filato da Kano da Kaduna da Zamfara da Yobe.

Leave a Reply