All posts in 'GAJERAN LABARI' Subscribe

Dan takarar Sanata a Jigawa ya rasu

Tijjani Ibrahim Gaya, na jam’iyyar APC da ke takarar sanata a Kudu maso Yammacin Jigawa, ya rasu. Ya rasu …

An nada dan bindiga Sarauta a Zamfara

Daga karshe, an nada Shahararren ‘dan Bindiga Ado Aleru a matsayin Sarkin Fulani na Masarautar Yandoton Daji a Jihar …

Yau Laraba za a duba watan Babban Sallah

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya buƙaci al’ummar musulmi da su soma duban sabon jinjirin watan Zul-hajj …