Al’ajabi, Kano Ayau Hausa

Buhari zai tafi Senegal a daidai lokacin da ake jimami a Najeriya

A yau Laraba ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Senegal domin halartar taron Kungiyar Cigaban Qasashen Duniya ta IDA

Shugaba Buhari zai yi tafiyar ce a daidai lokacin da ake jimamin kashe Mataimakin Kwamishinan ’Yan sanda tare da bude wa ayarin motocin da suke ba Shugaban kariya a Jihar Katsina.

Haka kuma ana jimamin kai hari mummuna a gidan yarin Kuje da ke Abuja, inda ake zargin ’yan Boko Haram da yi tare da kubutar da mambobinsu akalla 64.

Leave a Reply