BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

An sako fasinjojin jirgin kasan Kaduna-Abuja guda uku

‘Yan ta’adda suna sako wasu fasinjojin da suka sace a jirgin kasan Kaduna-Abuja guda uku.

A shekeranjiya ne suka saki bidiyon fasinjojin suna dukansu da bulala.

Daya daga cikin wadanda suka din shi ne Barister Hassan Othman wanda shi ne ya yi jawabi a bidiyon.

Leave a Reply