‘Yan ta’adda suna sako wasu fasinjojin da suka sace a jirgin kasan Kaduna-Abuja guda uku.
A shekeranjiya ne suka saki bidiyon fasinjojin suna dukansu da bulala.
Daya daga cikin wadanda suka din shi ne Barister Hassan Othman wanda shi ne ya yi jawabi a bidiyon.