Uncategorized

An kori sojojin da suka kashe Sheikh Goni

Rundinar Soja ta kori sojoji guda biyu da aka kama da laifin  wadanda ‘yan sanda suka kama da laifin kashe Babban Malamin Addinin Musulunci na Sheikh Muhammad Goni Aisami tare da yunkurin sace motarsa a Jihar Yobe.

Sojojin su ne Lance Corporal John Gabriel da Lance Corporal Gideon Adamu.

A makon jiya ne aka samu labarin kashe malamin, wanda ya tayar

Leave a Reply