Fitaccen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Kamar yadda majiyarmu ta samo rahoton.
An dai nuna wani faifan bidiyo na Adan Zango ya daga hannun Atiku, inda yake cewa a zabi Atiku Abubakar a matsayin Shugaban Kasa a zabe mai zuwa.