Rahotanni daga Kaduna sun bayyana cewa, ‘yan bindiga kusan 20 sun sake yunkurin kaiwa bangaren makarantar horar da sojoji, NDA Kaduna hari.
Saidai jirgin saman sojojin Najeriya yawa ‘yan Bindigar luguden wuta inda ya kashesu.
Kamfanin yada labaran tsaro na PRNigeria ya bayyana haka inda yace lamarin ya faru a Afaka.