BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

Masallacin Kano: Wadanda suka mutu sun kai 10

Akalla mutum 10 ne suka mutu zuwa yanzu a sanadiyar kona wani Masallaci a Kano.

A ranar Laraba da daddare ne wani matashi ya banka wa Masallacin wuta, a daidai lokacin mutane suke masallaci suna jam’in Sallar Asuba a Jihar Kano.

Jami’an asibiti sun bayyana cewa 14 daga cikin wadanda ake kwantar sakamakon lamarin suna nan rai a hannun Allah, bayan mutum goman da suka rasu a sanadiyar wutar.

Leave a Reply