BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

Babu wanda za mu wa kamfen a zaben 2023 – Sheikh Gero Argungu

Sheikh Abubakar Giro Argungu yace yan PDP ku kwantar da hankali ku bana kowa bamuwa kamfen.

Babban shehin malamin ya fadi hakan a bisa mimbari inda ya kara da cewa.

Duk wanda zai faduwa Allah ya ɗeɓewa mai albarka in bai fadi ba.

Saboda munci wuya munga bani mun sha azaba,kuma muna cikin cinta yanzu haka Ubangiji Allah ya saka mana da alkhairi.

Kowa Ya Yi Jam’iyyar Da Yake So Domin Mun Ci Wuya. Allah Ka Zabar Mana Mafi Alkairi.

Ga bidiyon nan a kasa:

Leave a Reply