BABBAN BANGO, Kano Ayau Hausa

An turo mawaki 442 gidan yari

Rahotanni daga Nijar na nuna cewa an kama mawaki 442 a kasar.

An kama mawakin ne tare da abokinsa Ola na Kano a kasar Nijar suna kokarin mallakar jabun katin shiga kasar ta Nijar.

Tuni aka tura mawakan guda biyu gidan yari.

441 mawaki da ya dade a harkar, amma ya fi shuhura ne bayan ya fara waka tare da Safara’u, wadda ta ce ta koma Safa.

Sai dai mun samu tabbacin cewa ba tare da Safara’un ya yi tafiyar ba a wannan karon.

Leave a Reply