Archive for February, 2023

Kotu ta ba Ahmed Lawal takarar sanata

Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da Sanata Ahmad Lawan matsayin halastaccen ɗan takarar kujerar sanata ta Yobe ta arewa. …

Kotu ta tura Murja Ibrahim gidan yari

Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari’a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok …